Bayan kubucewa daga hannun 'yan sanda, Dino Melaye yanzu haka na wani Asibitin Abuja

Bayan kubucewa daga hannun 'yan sanda, Dino Melaye yanzu haka na wani Asibitin Abuja

An kwantar da Sanata Dino Melaye, mai wakiltan yankin Kogi ta yamma a wani asibiti dake garin Abuja bayan ya samu raunuka sakamakon dauke shi daga ofishin yan sanda da wasu tsagera sukayi.

Jaridar The Cable ta ruwaito cewa motar daukar marasa lafiya ta kawo shi asibitin misalin karfe 4.25 na yamma kuma nan take aka shigar dashi dakin kulawa da masu bukatar kulawa na gagawa.

Rahotanni kuma sun nuna cewa babu jami'an tsaro tare dashi yayinda aka kawo shi asibitin.

Majiyar Legit.ng ta gano cewa Sanatan ya gudu ne yayin da aka kokarin tafiya dashi kotu daga ofishin Yan sanda, daga nan sai motar da ke dauke dashi ta canja hanya zuwa wani unguwa a kusa da Area 1 a Abuja.

Bayan kubucewa daga hannun 'yan sanda, Dino Melaye yanzu haka na wani Asibitin Abuja

Bayan kubucewa daga hannun 'yan sanda, Dino Melaye yanzu haka na wani Asibitin Abuja

Bayan kubucewa daga hannun 'yan sanda, Dino Melaye yanzu haka na wani Asibitin Abuja

Bayan kubucewa daga hannun 'yan sanda, Dino Melaye yanzu haka na wani Asibitin Abuja

DUBA WANNAN: Wata kungiya ta maka wasu fulogai daga cikin sanatoci a kotu

Rahottani da ba'a tabbatar dasu ba sun bayyana cewa Sanatan ya sha duka ne a hannun matasan da sukayi niyyar dauke shi su tafi dashi jihar Kogi amma sai Mr. Melaye yayi tsale daga motar kuma ya sami raunuka.

Bayan kubucewa daga hannun 'yan sanda, Dino Melaye yanzu haka na wani Asibitin Abuja

Bayan kubucewa daga hannun 'yan sanda, Dino Melaye yanzu haka na wani Asibitin Abuja

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel