Yanzu-yanzu: Rikici ya barke a filin majalisan wakilai yayinda ake kokarin tsige Buhari

Yanzu-yanzu: Rikici ya barke a filin majalisan wakilai yayinda ake kokarin tsige Buhari

- Shugaba Buhari na cikin tsaka mai wuya

- Majalisar kasa na can na yunkurin tsige shi

Yanzu-yanzu: Majalisa na shirin tsige Buhari sakamakon cire makudan kuɗaɗa ba da izini ba

Yanzu-yanzu: Majalisa na shirin tsige Buhari sakamakon cire makudan kuɗaɗa ba da izini ba

Yanzu haka dai hayaniya ta ɓarke a zauren majalisar wakilai ta ƙasa sakamakon kudirin da ɗan majalisa Kingsley Chinda ya kawo na cewa, a tsige shugaban ƙasa Muhammadu Buhari bisa dalilin cire zunzurutun kaɗi har dala miliyan $496 domin sayen jiragen yaki ba tare da sahalewar majalisar ba.

Zamu kawo cigaban labarin nan gaba...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel