Bazan saci kudi ba idan na zama gwamna - Sanata Adeleke

Bazan saci kudi ba idan na zama gwamna - Sanata Adeleke

- Sanata mai wakiltar jihar Osun ta yamma Nurudeen Ademola Adeleke yayi rantsuwa cewa bazai saci kudi ba idan ya zama gwamnan Osun nag aba

- Sanatan yayi wannan alkawali a taron jami’ar Adeleke dake Ade na tinawa da Sanata Isiaka Adetunji Adeleke wanda ya mutu a shekarar data gabata

- Sanata Adeleke wanda yayi takatara a karkashin jam’iyyar PDP don ya wakilci dan uwansa a majalissa

Sanata mai wakiltar jihar Osun ta yamma Nurudeen Ademola Adeleke yayi rantsuwa cewa bazai saci kudi ba idan ya zama gwamnan Osun na gaba.

Sanatan yayi wannan alkawali a taron jami’ar Adeleke dake Ade na tinawa da Sanata Isiaka Adetunji Adeleke wanda ya mutu a shekarar data gabata.

Bazan saci kudi ba idan na zama gwamna - Sanata Adeleke

Bazan saci kudi ba idan na zama gwamna - Sanata Adeleke

Sanata Adeleke wanda yayi takatara a karkashin jam’iyyar PDP don ya wakilci dan uwansa a majalissa, inda ya samu kuri’u da dama ya samu nasara akan dan takarar APC, Mudasiru Hussain.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa da babban alkalin Najeriya a Aso Rock

Yace idan na zama gwamna bazan saci kudin al’umma ba saboda duk abunda nake bukata wand azan siya da kudi na sameshi a rayuwa. Saboda haka mi zanyi da kudin sata. Saboda haka bazan saci kudi ba idan na zama gwamna. Kawai inaso inyi aiki.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel