Hotunan wurare 5 da ya kamata ku ziyarta a garin Abuja domin bude idanu
A sakamakon yadda babban birnin kasar nan ke ci gaba da habaka ya kasance wuri na bankaye ga mafi akasarin al'ummar Najeriya. Garin Abuja a halin yanzu dai ya kasance a kusan tantagwarya ta tsakiyar Najeriya.
Akwai jerin wurare da dama na bankaye a garin na Abuja wanda a yau jaridar Legit.ng ta kawo muku hotunan su a sanadiyar kalace da ta yi a shafin Daily Trust. Ire-iren wannan wuraren su na da bankaye da ya kamata a ziyarta domin kashe kwarkwatar idanu.
Ga hotunan wuraren kamar haka:
KARANTA KUMA: Tabbas Kwankwaso ya kawo ci gaban gine - gine a jihar Kano - Ganduje
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng