Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa da babban alkalin Najeriya a Aso Rock

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa da babban alkalin Najeriya a Aso Rock

A yanzu haka, shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawa da babban alkalin Najeriya, Justice Walter Onnoghen.

Suna ganawar ne cikin sirri a fadar shugaban kasar.

Legit.ng ta tattaro cewa babu cikakken rahoto akan ganawar tasu a lokacin wannan rahoto.

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa da babban alkalin Najeriya a Aso Rock

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa da babban alkalin Najeriya a Aso Rock

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Jami’an SARS sun sake kama Dino Melaye

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa da babban alkalin Najeriya a Aso Rock

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa da babban alkalin Najeriya a Aso Rock

A halin da ake ciki, a baya Legit.ng ta rahoto cewa shugaban kasar ya bar Abuja a ranar Litinin, 9 ga watan Afrilu domin ziyarar aiki ga Firaye minister Theresa May,yayainda shugabannin biyu suka zanta akan dangantakar Najeriya da Ingila.

ya kuma halarci taron shugabannin Commonwealth Heads of Government Meetings (CHOGM) wanda aka gudanar daga ranar Laraba, 18 ga watan Afrilu zuwa 20 ga watan Afrilu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel