Rikita-Rikita: An kashe babban malamin addini da wasu mutane 2 a wajen taron APC a Arewa

Rikita-Rikita: An kashe babban malamin addini da wasu mutane 2 a wajen taron APC a Arewa

Akalla mutane uku ne ciki hadda babban malamin addinin kirista suka rasa ransu a wajen taron tattaunawa na jam'iyyar APC mai mulki a jihar Benue dake a shiyyar Arewa ta tsakiya, ranar Juma'ar da ta gabata a garin Otukpo.

Rikita-Rikita: An kashe babban malamin addini da wasu mutane 2 a wajen taron APC a Arewa

Rikita-Rikita: An kashe babban malamin addini da wasu mutane 2 a wajen taron APC a Arewa
Source: Facebook

KU KARANTA: An yi yunkurin hambarar da daular Saudiyya

Wakilin majiyar mu dai ya bayyana mana cewa jim kadan bayan fara taron ne sai fada ya barke a tsakanin mabiya bangarori biyu da basu ga maciji da juna na shugaban jam'iyyar na jiha da kuma wani dan majalisar tarayya.

A wani labarin kuma, Mahukunta a rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra sun sanar da samun nasarar da suka yi akan wasu dodanni da suka hargitsa ayyukan ibada a wata majami'ar dake a karamar hukumar Idemili ta yamma a ranar Juma'ar da ta gabata da dare.

Jami'ar hulda da jama'a na rundunar 'yan sandan ne dai Nkeiruka Nwode ta shaidawa manema labarai hakan a garin Awka, babban birnin jihar.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel