Tazarce: Jerin gwamnoni 5 da ake sa ran su sake lashe zaben su a 2019

Tazarce: Jerin gwamnoni 5 da ake sa ran su sake lashe zaben su a 2019

Hakika dai tuni masu lura da al'amurran yau da kullum suka yi amannar cewa an kada gangar siyasar zabukan game gari na 2019 mai zuwa musamman ma dai duba da yadda harkokin siyasar suke ta kara daukar zafi.

Haka zalika kamar dai yadda aka saba a bisa al'ada dukkan gwamnan dake ci to yakan sake neman karin wa'adin shekaru hudu na mulkin sa wanda daga nan ne kuma kundin tsarin mulki ya zartar da cewa ba zai sake iya nema ba.

Tazarce: Jerin gwamnoni 5 da ake sa ran su sake lashe zaben su a 2019

Tazarce: Jerin gwamnoni 5 da ake sa ran su sake lashe zaben su a 2019

KU KARANTA: Yan daba sun farwa sakatariyar jam'iyyar APC ta wannan jihar

Legit.ng ta samu damar tattaro ma masu karatun mu wasu daga cikin gwamnonin jahohin kasar nan biyar da ake kyautata zaton cewa za su zarce a karo na biyu sakamakon rashin ginuwar adawa mai karfi a jihohin na su.

Wadannan da sun hada da:

1. Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto

2. Atiku Bagudo na jihar Kebbi

3. Nyeson Wike na jihar Ribas

4. Aminu Bello Masari na jihar Katsina

5. Akinwumi Ambode na jihar Legas

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel