Shugaba Trump ya sha alwashin kai wa kasar Rasha hari

Shugaba Trump ya sha alwashin kai wa kasar Rasha hari

Shugaban kasar Amurka Dolad Trump ya yi kakkausan raddi zuwa ga mahukuntan kasar Rasha dangane da alwashin da tayi na kakkabo dukan makamin za ta harba akan Syria.

Shi dai shugaban kasar na Amurka ya bayyana cewa kasar Rasha din ta kwan da shirin cewa yanzu ita ce za ta kai ma hari nan ba da dadewa ba.

Shugaba Trump ya sha alwashin kai wa kasar Rasha hari

Shugaba Trump ya sha alwashin kai wa kasar Rasha hari

KU KARANTA: Tsoho dan shekara 108 ya bayyana sirrin tsawon rai

Legit.ng ta samu cewa kasar Amurka da kawayenta suka zargi Shugaban kasar Syria din Bashar al- Assad da yin amfani da makami mai guba akan 'yan tawayen kasar sa.

A wani labarin kuma, Labaran da muke samu da dumin su na nuni ne da cewa shugaban kasar Koriya ta Arewa watau Kim Jong-un ya bayar da sanarwar dakatar da gwajin harba makaman nukiliyar kasar sa tare kuma da rufe dukkan tashoshin da ake gwajin makaman a kasar sa.

Wannan matakin da ya dauka dai na zuwa ne kimanin mako daya kafin ganawar da shi Mista Kim Jong-un din zai yi da takwaran sa shugaban kasar Koriya ta Kudu Moon Jae-in mai makwaftaka da shi.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel