Rundunar sojin sama ta Najeriya ta kaddamar da kayayyakin more rayuwa ga jam'iyan ta

Rundunar sojin sama ta Najeriya ta kaddamar da kayayyakin more rayuwa ga jam'iyan ta

Rundunar sojin sama ta Najeriya ta kaddamar da tiransifomomi akalla 3 a babbar hedikwatar jami'an ta dake a garin Bauchi domin tabbatar da jin dadi da kumawalwalar iyalan dakarun ta dake bakin daga da 'yan Boko Haram.

Haka zalika ma dai kamar yadda jami'in hulda da jama'a na rundunar ya bayyana a cikin takardar manema labarai, rundunar ta kuma kaddamar da filin wasan motsa jiki sabo duk dai don saboda kyautatuwar muhalli da kuma tabbatar da koshin lafiyar dakarun ta.

Rundunar sojin sama ta Najeriya ta kaddamar da kayayyakin more rayuwa ga jam'iyan ta

Rundunar sojin sama ta Najeriya ta kaddamar da kayayyakin more rayuwa ga jam'iyan ta

KU KARANTA: Hanyoyi 4 da PDP za ta bi don karbar mulki a 2019

Legit.ng ta samu cewa da yake jawabi yayin kaddamar da kayayyakin more rayuwar, shugaban dakarun sojojin na sama Air Vice Marshal Ibrahim Yahaya ya sake jaddada kudurin rundunar wajen ganin ta samar da kykkyawan yanayin aiki ga dakarun ta.

Wani ayarin matasa dake kyautata zaton 'yan daba ne sun yi shigar burtu sannan suka farwa babbar Sakatariyar jam'iyyar APC mai mulki a garin Umuahia, babban birnin jihar Abia dake a shiyyar kudu maso gabashin Najeriya tare kuma da yin awon gaba da wasu dumbin kudade.

Da yake tsokacin game da lamarin, mai magana da yawun jam'iyyar a jihar Mista Donatus Nwamkpa ya zargi wasu jiga-jigan jam'iyyar su biyu a jihar watau Ikechi Emenike da kuma Emmanuel Ndukwe da laifin jagorantar 'yan daban.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel