Da duminsa: Babban ofishin hukumar zabe na jihar Kaduna yayi gobara

Da duminsa: Babban ofishin hukumar zabe na jihar Kaduna yayi gobara

Babban ofishin hukumar zabe mai zaman kanta na jihar Kaduna (SIECOM) ya kama da wuta a yau Asabar ana sauran wata daya kafin gudanar da zabuka a jihar.

Wutar ta fara ci ne misalin karfe 10 na safe daga dakunan saman benen ginin da ke layin Sokoto a garin na Kaduna kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito.

Da duminsa: Babban ofishin hukumar zabe na jihar Kaduna yayi gobara

Da duminsa: Babban ofishin hukumar zabe na jihar Kaduna yayi gobara

DUBA WANNAN: Gwamna El-Rufai ya samu jika ta farko, ya nemi jama'a su taya shi murna

A halin yanzu ba'a san musabbabin gobarar ba kuma ba'a tabbatar ko an samu asarar rayuka ba. Tuni ma'aikatan kashe gobara na jihar sun isa wajen inda suke kokarin kashe gobarar

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel