Jerin sunayen wadanda aka kashe a fashin bankin Offa

Jerin sunayen wadanda aka kashe a fashin bankin Offa

Wata kungiya mai suna Kwara Must Change, ta saki jerin sunayen wasu daga cikin wadanda aka kashe a harin fashin da makami da aka kai karamar hukumar Offa, jihar Kwara.

A ranan 5 ga watan Afrilu, wasu yan fashi da makami sun far wa bankuna 5 a garin inda suka kashe akalla mutane 17 wanda ya kunshi jami’an yan sanda.

A ranan Juma’a, kungiyar ta bayyana jerin sunayen wadanda aka samu kuma ta yi alkawarin sakin sauran sunayen.

KU KARANTA: Buhari ka hakura da mulki ko kuma ka fuskanci irin na Jonathan – Babban limami

Sune:

Jamiu Alawode,

Makinde Grace

ASP Pelemo Ayesanmi

Kuburat Salam

Ismaila Jimoh

Oyinlola Shakirat

Insfekto Oke Kayode,

Insfekto Danjuma Yusuf,

Sajent Babawale Balikisu

Sajent Kolawole Mustapha,

Sajent Abimbola Adedokun,

Sajent Isha Monday,

Sajent Doyum Nakimbo,

Officer Abel,

Hukumar yan sanda ta bayyana cewa ta damke mutane 19 dangane da wannan fashi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel