Hotunan Shugaba Buhari da Uwargidan sa a yayin wata liyafa a fadar Sarauniyar Ingila
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis din da ta gabata tare da Uwargidan sa Hajiya Aisha Buhari, sun halarci wata liyafa tare da sauran shugabannin kasashen Commonwealth wanda sauraniyar Ingila ta shirya.
KARANTA KUMA: Matasa sun mayar da martani ga shugaba Buhari akan batun lalaci da cima zaune
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa sarauniyar Ingila, Elizabeth II, ita ce mai masaukin baki na shugabannin Commonwealth a fadar ta ta Buckingham Palace dake birnin Landan, inda aka ci aka sha.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng