Ko kun san alakar shugaba Muhammadu Buhari da babban Bishop din nan Justin Welby?

Ko kun san alakar shugaba Muhammadu Buhari da babban Bishop din nan Justin Welby?

Dukkan masu bibiyar lamurran shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai fahimci cewar lallai akwai wata alaka mai karfi tsakanin sa da babban Bishop din nan na kasar Birtaniya mai suna musamman ma ganin cewa suna yawan haduwa.

Ko kun san alakar shugaba Muhammadu Buhari da babban Bishop din nan Justin Welby?

Ko kun san alakar shugaba Muhammadu Buhari da babban Bishop din nan Justin Welby?

Wannan ne ma ya sanya muka banzama bincike har sai da muka ci karo da wani rahoto da kafar sadarwar zamani ta gidan Talabijin mai sunan jam'iyyar APC watau All Progressives Congress TV news ta wallafa game da hakan.

KU KARANTA: Masu takarar shugabancin kasar Najeriya sun kara yawa

Legit.ng ta samu cewa a cewar su All Progressives Congress TV news din dai shine amintakar shugaban kasar Muhammadu Buhari da shi Justin Welby ta fara ne tun a kusan shekarun 1970 da 'yan doriya lokacin da shugaban kasar na ministan albarkatun mai.

A cewar ta su, shima Justin Welby a lokacin yana shugabantar hukumar albarkatun man ne na wani babban kamfanin kasar Faransa mai suna Elf Aquitaine dake kula da shiyyar yammacin Afrika ciki kuwa hadda Najeriya inda ma babban ofishin sa yake a garin Abuja.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel