Yanzu-yanzu: Kotun daukaka kara ta daskarar da asusun bankin Fayose

Yanzu-yanzu: Kotun daukaka kara ta daskarar da asusun bankin Fayose

Kotun daukaka kara da ke zaune a garin Ado Ekiti, babban birnin jihar Ekiti a yau Alhamis, 19 ga watan Afrilu, 2018 ta bada umurnin daskarar da asusun bankin gwamnan jihar, Gwamna Ayodele Fayose.

Kotun ta bada wannan hukunci ne yayinda tayi watsi da shari’ar Jastis Taiwo O Taiwo na babban kotun tarayya da ke Ekiti wacce hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa tayi na daskarar da asusun bankin gwamnan jihar.

Zamu kawo muku cikakken rahoton..

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel