Yanzu Yanzu: 'Yan sanda sun kamo 'yan ta'addan da suka sace sandar Majalisa (hotuna)

Yanzu Yanzu: 'Yan sanda sun kamo 'yan ta'addan da suka sace sandar Majalisa (hotuna)

Rahotanni dake zuwa sun nuna cewa rundunar yan sandan Najeriya ta cafke yan daban da suka sace sandar iko na majalisar tarayyar Najeriya.

A ranar Laraba, 18 ga watan Afrilu ne wasu yan daba suka kai farmaki majalisa inda suka sace sandar ikon majalisar.

Sai dai an zargi daya daga cikin yan majalisar Sanata Omo-agege da kawo yan daban.

Ga hotunan kamun da yan sanda sukayi a kasa:

Yanzu Yanzu: 'Yan sanda sun kamo 'yan ta'addan da suka sace sandar Majalisa

Yanzu Yanzu: 'Yan sanda sun kamo 'yan ta'addan da suka sace sandar Majalisa

KU KARANTA KUMA: Kokarin juyin mulki ne ya sa aka kai harin jiya na majalisa - Inji Shehu Sani

Yanzu Yanzu: 'Yan sanda sun kamo 'yan ta'addan da suka sace sandar Majalisa

Yanzu Yanzu: 'Yan sanda sun kamo 'yan ta'addan da suka sace sandar Majalisa

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel