Sarkin Daura ya roki shugaba Buhari ya sake duba batun Peace Corp

Sarkin Daura ya roki shugaba Buhari ya sake duba batun Peace Corp

- Wannan rokon ya fito ne daga bakin sarkin Daura Me girma Alhaji (Dr) Faruk Umar Faruk

- Alhaji Umar dai shine babban basarake mai mulki a jihar da shiugaban kasar ya fito

- Sarkin yayi wannan kiran ne a lokacin da shugaban hukumar tare da tawagarsa suka kai masa ziyara a Daura

Sarkin Daura Alhaji Faruk Umar Faruk ya roki shugaba Buhari daya warware kudurinsa akan Kungiyar sojin zaman lafiya akan dokar daya kafa musu.

Shugaba Buhari ya zartar da hukuncin ne a taron kasa da ya gudana a ranar Talata 27 ga watan febrairu inda ya nemi su rike hakan a matsayin doka. Ya karanta musu kudi sannan kuma tacw suyi koyi da sauran hukumomin tsaro.

Sarkin Daura yayi kira ga shugaba Buhari ya sake duba batun Peace Corp

Sarkin Daura yayi kira ga shugaba Buhari ya sake duba batun Peace Corp

A nasa bangaren shugaban Kungiyar yace Kungiyar bata saba duk wani tanadi na dokar kasar ba da kuma duk wata dama da aka basu. Yace Kungiyar tana fama ne ta hannun wasu kongiyoyin tsaron.

DUBA WANNAN: 2019: Dalilai 5 da suka sa nake yiwa Buhari yakin neman zabe - Babban lauya Keyamo

Sarkin Daura yayi kira ga shugaba Buhari ya sake duba batun Peace Corp

Sarkin Daura yayi kira ga shugaba Buhari ya sake duba batun Peace Corp

Akoh ya kara da cewa idan har shugaban kasar bai yadda da Kungiyar ba to yayi duba zuwa ga ayyukan Kungiyar na can baya da kuma na yanzu yana da tabbacin cewa zai gano gaskiya.

A ranar 2 ga watan mayu ne Kungiyar ta bayyana cewa babu wata hukumar tsaro da zata kamota a wajena jajircewa bisa ayyukanta.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel