Dakarun sojin Najeriya sunyi nasarar dakile wani hari a jihar Taraba (hotuna)

Dakarun sojin Najeriya sunyi nasarar dakile wani hari a jihar Taraba (hotuna)

Dakarun sojin 101 Special Forces Battalion da aka tura aikin Ayem Akpatuma a ranar 18 ga watan Afrilu 2018 sun yi nasarar dakile wani hari da makiyaya suka yi kokarin kai wa.

Sunyi wannan nasara ne a yayin rangaji a kauyen Zamban dake karamar hukumar Suntai na jihar Taraba.

An kama daya daga cikin yan fashin a lokacin arangaman. Sannan kuma an kama wasu makamai da suka hada da bindigogi, wukake, adduna, wayoyi da sauransu.

A yanzu haka ana gudanar da bincike akan wanda aka kama domin a samu Karin haske.

Dakarun sojin Najeriya sunyi nasarar dakile wani hari a jihar Taraba

Dakarun sojin Najeriya sunyi nasarar dakile wani hari a jihar Taraba

KU KARANTA KUMA: An bayyana sunayen mutane 5 da aka kama bisa zargin satar sandar iko na majalissa

Dakarun sojin Najeriya sunyi nasarar dakile wani hari a jihar Taraba

Dakarun sojin Najeriya sunyi nasarar dakile wani hari a jihar Taraba

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel