Babu makawa Atiku zai kora Buhari Daura - Hadiminsa

Babu makawa Atiku zai kora Buhari Daura - Hadiminsa

Hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, Alhaji Abdullahi Sugar yace Atiku ne zai kora shugaban kasa Muhammadu Buhari gida Daura a watan Fabrairun 2019.

Alhaji Sugar, a wani hira yace idan har PDP taba Atiku tikitin takara zai kora Buhari daga fadar shugaban kasa ta hanyar kuri’u.

Babu makawa Atiku zai kora Buhari Daura - Hadiminsa

Babu makawa Atiku zai kora Buhari Daura - Hadiminsa

A lokacin zaben sharer fage na 2015 Atiku ne ya zo na uku bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso inda Buhari ya lashe tutar tsayawa takara a APC.

KU KARANTA KUMA: 30 ne kadai cikin ‘yan makarantar Chibok ke raye - Ahmad Salkida

Sugar yace da rokon da Atiku yayi a duniya, zai kayar da Buhari ba tare da wani shamaki ba.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel