Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo (hotuna)

Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo (hotuna)

- A kokarin da jami’an Sojin keyi na kawo zaman lafiya a jihar Taraba, ta bayyan sunayen mutane biyar wadanda ake zargi da hannu a cikin kisan da akeyi a kauyukan jihar

- Ana shawartar mutane dasu ringa kawowa jami’an tsaro rahotanni masu amfani game da rashin tsaro idan ya auku a ko ina na fadin kasar nan don a magance shi

A kokarin da jami’an Sojin keyi na kawo zaman lafiya a jihar Taraba, ta bayyan sunayen mutane biyar wadanda ake zargi da hannu a cikin kisan da akeyi a karamar hukumar Takum da jihar ma baki daya.

Wadanda ake neman sune, Tanko Adiku Dantayi, Kurusi Danladi, Chindo, Big Olumba, sai kuma wani da ake kira da Ciyaman Poko.

Ga hotuna a kasa:

Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo (hotuna)

Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo

KU KARANTA KUMA: 30 ne kadai cikin ‘yan makarantar Chibok ke raye - Ahmad Salkida

Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo (hotuna)

Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo

Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo

Hukumar Sojin Najeriya na neman wasu mutane 5 ruwa a jallo

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel