Kokarin da Buhari yayiwa jagorancin Najeriya kadan ne - Sheikh Gumi

Kokarin da Buhari yayiwa jagorancin Najeriya kadan ne - Sheikh Gumi

- Sananan malamin jihar Kaduna Sheikh Abubakar Gumi, yace kokarin da gwamnatin Buhari takeyi yayi kadan a jagorancin ‘yan Najeriya

- Sheikh Gumi yace akwai bukatar ayi gyara a siyasar Najeriya idan har anaso a cigaba a Najeriya

- Mista Sowore yace dalilin shawartar mutane da sukeyi dashi da jama’arsa a fadin kasar nan shine don su karfafawa mutane gwiwa akan suyi tambayoyi game da abubuwan da suke ganin ya kamata dan takarar yayi don ya gyara kasar

Sananan malamin jihar Kaduna Sheikh Abubakar Gumi, yace kokarin da gwamnatin Buhari takeyi yayi kadan a jagorancin ‘yan Najeriya.

Sheikh Gumi, yace akwai bukatar ayi gyara a siyasar Najeriya idan har anaso a cigaba a Najeriya, ya bayyana hakan ne lokacin da suke ganawa da dan takarar shugaban kasa Mr. Omoyele Sowore, a jihar Kaduna.

Kokarin da Buhari yayiwa jagorancin Najeriya kadan ne - Sheikh Gumi

Kokarin da Buhari yayiwa jagorancin Najeriya kadan ne - Sheikh Gumi

Mista Sowore yace dalilin shawartar mutane da sukeyi dashi da jama’arsa a fadin kasar nan shine don su karfafawa mutane gwiwa akan suyi tambayoyi game da abubuwan da suke ganin ya kamata dan takarar yayi don ya gyara kasar.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Mutanen Abuja sun cika da tsoro yayinda yan Shi’a dake zanga-zanga ke ci gaba da karawa da yan sanda

Sowore yace matsalar hanyoyi a Najeriya za’a iya maganceta saboda Najeriya bata wuce girman garin California ba, wadda jiha ce a kasar Amuruka.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel