Wani mutumi ya rasu jim kadan bayan ya sanar da rasuwar matarsa a Facebook

Wani mutumi ya rasu jim kadan bayan ya sanar da rasuwar matarsa a Facebook

- Wani mutumi ya rasu jim kadan bayan matarsa ta mutu

- Ya sanar da mutuwar matar tasa a shafin zumunta

- Dan sa’o’i kadan bayan nan ya amsa kiran mahallicinsa

Tahir Tijani Bokori bai yi karya ba da yace mutuwa ce zata raba shi da matarsa a lokacin aurensu. Abun bakin ciki mutuwa ya yi musu yankan kauna bayan ya rasa matarsa a ranar 10 ga watan Afrilu.

Ya je shafin Facebook inda ya sanar da mutuwar matar tasa. Wannan ya sanya damuwa a zzuciyar Tahir inda ya mutu sa’o’i biyar bayan mutuwarta.

Wata mai amfani da shafin Facebook mai suna Aishat Alubankudi ta je shafinta inda ta buga wannan labari na mutuwan jim kadan bayan mutuwar matar tasa. Kalli rubutun a kasa:

Wani mutumi ya rasu jim kadan bayan ya sanar da rasuwar matarsa a Facebook

Wani mutumi ya rasu jim kadan bayan ya sanar da rasuwar matarsa a Facebook

KU KARANTA KUMA: Dalilin gayyatar da Trump yayiwa Buhari zuwa Washington

Wani mutumi ya rasu jim kadan bayan ya sanar da rasuwar matarsa a Facebook

Wani mutumi ya rasu jim kadan bayan ya sanar da rasuwar matarsa a Facebook

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel