Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da shugaban kasar Amurka Donal Trumph, Karanta kaji abubuwan da zasu tattauna

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da shugaban kasar Amurka Donal Trumph, Karanta kaji abubuwan da zasu tattauna

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da Donal Trumph na Amurka

-Domin tattauna abubuwa masu muhimmanci sosai

A ranar Litinin 30 ga watan Afrilu, shugaban kasar Amurka Donald Trump zai karbi bakuncin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Yayin gamuwar tasu, daga cikin batutuwan da ake sa ran zasu tattauna sun hada da: Yaki da ta’addanci da kuma sha’anin tattalin arziki.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da shugaban kasar Amurka Donal Trumph, Karanta kaji abubuwan da zasu tattauna

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da shugaban kasar Amurka Donal Trumph, Karanta kaji abubuwan da zasu tattauna

A jiya ne dai fadar shugaban kasar Amurkan ta White House ta sanar da cewar za’ayi tattaunawar ne a babban birnin Washingtone.

KU KARANTA: 2019: Zabe na karatowa PDP na kara rugujewa a yammacin Najeriya

“Shugaba Trumph na shirye domin tattauna hanyoyin da zasu taimaka muyi hadin gwuiwa don cigaba da bunkasar abubuwan da kasashenmu suka rika da muhimmanci: Habaka tattalin arziki da yaki da ta’addanci da samar da tsaro da kuma tattaunawa akan dimukuradiyya, kasacewar Najeriyar shugaba a Nahiyar Africa”. A wani takaitaccen jawabi da fadar shugaban kasar Amurkan ta fitar.

A watan satumbar shekarar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu ya gamu da shugaban Amurkan Donal Trumph, yayin da ya halarci taron liyafar cin abincin rana da aka shiryawa domin girmama wasu zababbun shuwagabannin kasashen Africa karo na 72.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku

ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel