Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta saki jerin mamabobin kwamitin taron gangaminta

Bayan rikice-rikiccen shugabanci a jam'iyyar mai ci, Jam'iyyar All Progressive Congress ta saki jerin sunayen mambobin kwamitin taron gangaminta na zaben sabbin shugabannin jam'iyyar gabanin zaben 2019.

Jam'iyyar ta saki wannan jeri ne a yau Lahadi, 15 ga watan Afrilu 2018 a babban birnin tarayya Abuja.

Kalli jerin mambobin:

Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta saki jerin mamabobin kwamitin taron gangaminta

Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta saki jerin mamabobin kwamitin taron gangaminta

Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta saki jerin mamabobin kwamitin taron gangaminta

Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta saki jerin mamabobin kwamitin taron gangaminta

Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta saki jerin mamabobin kwamitin taron gangaminta

Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta saki jerin mamabobin kwamitin taron gangaminta

Samar da wannan kwamiti ya zama wajibi ga jam'iyyar bayan ganawar masu ruwa da tsaki a jam'iyya ranan Litinin da ya gabata a sakatariyan APC da ke Abuja inda aka yanke kankat cewa ba za'a baiwa shugabancin John Oyegun daman tazarce ba.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel