Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari dake kasashen waje sun ziyarci sa a masaukinsa dake birnin Landan (hotuna)

Shuwagabannin kungiyar magoya Shugaban kasa Muhammadu Buhari mazauna kasashen waje sun kaiwa shugaban ziyarar ban girma a birnin Landan.

Tawagar ta hada da Illiyasu Garba, Bolaji Lewis, Charles Sylvester, Dapo Williams, Hajia Lamisila da Stephen Kifordu.

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da Buhari ya bayyana kudirinsa na sake takara a zaben 2019.

Ga hotunan ziyaran a kasa:

Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari dake kasashen waje sun ziyarci Buhari a masaukinsa dake birnin Landan (hotuna)

Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari dake kasashen waje sun ziyarci Buhari a masaukinsa dake birnin Landan

Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari dake kasashen waje sun ziyarci Buhari a masaukinsa dake birnin Landan (hotuna)

Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari dake kasashen waje sun ziyarci Buhari a masaukinsa dake birnin Landan

Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari dake kasashen waje sun ziyarci sa a masaukinsa dake birnin Landan (hotuna)

Kungiyar magoya bayan shugaba Buhari dake kasashen waje sun ziyarci sa a masaukinsa dake birnin Landan (hotuna)

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel