Yan matan Chibok 14 cikin 113 da ke hannun Boko Haram ke raye – Ahmad Salkida

Yan matan Chibok 14 cikin 113 da ke hannun Boko Haram ke raye – Ahmad Salkida

Dan jarida, Ahmed Salkida wanda ke taimakawa gwamnatin Najeriya wajen sulhu da Boko Haram domin sakin yan matan Chibok ya bayyana cewa Yan matan Chibok 14 cikin 113 da ke hannun Boko Haram ke raye.

Ya bayyana wannan ne a jawabin da ya saki ya a shafin ra’ayi da sada zumuntarsa na Tuwita inda ya yi dogon bayani kan irin rawan da ya taka kimanin shekaru 4 da suka shude.

Salkida yace yan mata 15 da suka rage an aurar da su, an cusa musu akida kuma dawowansu gida na da wuya.

Yan matan Chibok 14 cikin 113 da ke hannun Boko Haram ke raye – Ahmad Salkida

Yan matan Chibok 14 cikin 113 da ke hannun Boko Haram ke raye – Ahmad Salkida

Ya baiwa gwamnati shawara cewa kafin su yi ciniki da yan Boko Haram, su tabbata cewa sun ga hujjan cewa yaran na raye.

KU KARANTA: 'Yan Shi'a sun raba ruwan gora a maulidin 'yan darika a Abuja

Jawaban da ya saki ya nuna yadda gwamnatin Jonathan sukayi watsi da daman da suka samu wajen samun ceto yan matan Chibok da sharadin cewa za’a saki wasu yan Boko Haram.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel