Sheikh Dahiru Bauchi ya jagoranci gudanar da zikirin Juma'a tare da yi wa kasa addu'a a babban masallacin Abuja (hotuna)
Rahotanni sun kawo cewa a yau Juma’a 13 ga watan Afrilu ne yan darika suka gudanar da babban taro a Abuja.
An shirya taron ne na musamman domin Maulidin babban shehun darika, wato Sheikh Ibrahim Inyass tare da yiwa kasa addu’an samun zaman lafiya.
KU KARANTA KUMA: Kalli hotunan yadda ake aikin fadada kewayen Masallacin Harami a birnin Makkah
Sheikh Dahiru Bauchi ne ya jagoranci gudanar da zikirin Juma'a tare da yi wa kasar addu'a a babban masallacin Abuja, inda dubban mutane suka hallara.
Ga hotunan a kasa:
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng