Duk wanda baya biyan kudin coci na mako-mako wuta zai je - Pastor Adeboye

Duk wanda baya biyan kudin coci na mako-mako wuta zai je - Pastor Adeboye

- Duk wanda baya bada sadaka ba zai shiga Aljanna ba" inji RCCG G.O,PASTOR ADEBOYE

- Daddy freeze yayi mamakin furucin pastor Adeboye da yace duk wanda baya bada sadaka ba zai shiga Aljanna ba

- Shugaban Redeemed Christian Church of God (RCCG) ya fadi haka a wani sabon video dinshi da yasa a instagram a ranar 11 ga watan Afirilu, 2018

Duk wanda baya biyan kudin coci na mako-mako wuta zai je - Pastor Adeboye

Duk wanda baya biyan kudin coci na mako-mako wuta zai je - Pastor Adeboye

A video pastor Adeboye yace "A bayyana musu, duk wanda baya sadaka ba zai shiga Aljanna ba."

Daddy freeze ya maida martani ga maganar sadakar pastor Adeboye. Wanda akafi sani da adawa akan sadakar ya rubuta" Kai!!! Wannan abun kuwa da gaske ne? Hankalin mutumin nan kuwa yana jikin shi? Ashe haka zancen sadakar nan ya dameshi? Ko kuma ni ne nake hango matsuwa a zancen shi?

Philippians 3:19 makomarsu itace tabewa, cikinsu shi ne ubangijinsu, kuma a kunyace makomarsu ta ke. Zukatansu na akan abubuwan duniya.

"Akwai lokacin da Dan shi ya fito yace sadaka ta karu, a tunanin ku ya karu? Ta yaya ma zai dinga danganta mutane da wuta? Bari in nuna mishi Bible a yau kuma in koya mishi cewa sadaka ce ke tabbatar da mutane a wuta.

DUBA WANNAN: Bikin Sarauniyar kyaua Saudiyya

Yesu yace kaso makwafcinka kamar yanda kake son kanka, amma suna sabawa Yesu ta hanyar gina makarantun da makwaftansu basu iya zuwa, so da yawa kuma da sadakar da makwaftan suka bada. Ta yaya zaka bijirewa Yesu kuma kace min inyi wa Malachi biyayya?

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel