Dandalin Kannywood: Auren Sadiya Kabala ya zo

Dandalin Kannywood: Auren Sadiya Kabala ya zo

Shahararriyar jaruma wace tauraronta ke haskawa a farfajiyan shirya fina-finan Hausa, Sadiya Kabala na shirin yiwa dandalin bankwana.

Jarumar dai zata amerce ne a ranar Asabar din wannan mako wanda yayi daidai da 14 ga watan Afrilu.

Dandalin Kannywood: Auren Sadiya Kabala ya zo

Dandalin Kannywood: Auren Sadiya Kabala ya zo

Zaa daura auren ne a Kaduna tare da augonta Ahmad a masallacin Juma’a na Al-Mannar da misalign karfe 1:00 na rana.

KU KARANTA KUMA: Wanda akewa zargin fashi da makami yace yanawa wani dan Sanda aiki ne

Bayan ɗaurin auren kuma za a yi dina a wani otal mai suna Silver Sand da ke Titin Katuru, Unguwar Sarkin Musulmi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel