Yanzu-Yanzu: Majalisa ta dakatar da Sanatan APC dake adawa da canja jadawalin zabe

Yanzu-Yanzu: Majalisa ta dakatar da Sanatan APC dake adawa da canja jadawalin zabe

Majalisar Dattawa ta dakatar da Sanata Ovie Omo-Agege na jam'iyyar APC daga jihar delta har na tsawon kwanakin aiki 90.

Majalisar ta dauki wannan matakin ne bayan tayi nazari akan rahoton da kwamitin da'a na majalisar ta gabatar.

Kwamitin ta bayar da shawarar cewa a dakatar dashi na kwanaki 181 amma daga baya akayi masa sassauci bayan wasu mambobin majalisar sun saka baki.

Yanzu-Yanzu: Majalisa ta dakatar da Sanatan APC da yake adawa da canja jadawalin zabe

Yanzu-Yanzu: Majalisa ta dakatar da Sanatan APC da yake adawa da canja jadawalin zabe

Omo-Agege yana daya daga cikin Sanatocin da sukayi adawa da canja jadawalin zabe duk da cewa daga baya ya dawo ya nemi afuwar majalisar amma kuma ya tafi kotu inda ya nemi a hana majalisar daukar matakin hukunci akansa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel