Ta rinchabe a Majalisa yayinda Sanatan PDP yace shugaba Buhari ya gaza

Ta rinchabe a Majalisa yayinda Sanatan PDP yace shugaba Buhari ya gaza

Majalisar Dattawa ta rikice bayan da Sanata Enyinaya Abaribe na jami'iyyar adawa ta PDP daga jihar Abia ya kada baki yace shugaba Muhammadu Buhari bai cacanta ba a matsayinsa na shugaban kasa.

Abaribe ya gabatar da kudirinsa gaban majalisar ne sakamakon irin kallamen da suka fito bakin shugaba Muhammadu Buhari yayin da ya kai ziyara kasar Ingila

A lokacin da yake ganawa da Justin Welby, babban fasto na Canterbury, shugaba Muhammadu Buhari yace yan banga da tsohon shugaban kasar Libya Muammar Gaddafi ya bawa horo ne suke kwararowa Najeriya suna kai hari a wurare daban-daban.

Majalisa ta rikice bayan wani Sanatan PDP yace Shugaba Buhari ya gaza

Majalisa ta rikice bayan wani Sanatan PDP yace Shugaba Buhari ya gaza

Ku biyo mu domin karin bayani.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel