Rundunar sojin Najeriya ta tasa keyar wasu manyan ‘yan ta’adda (hotuna)

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keyar wasu manyan ‘yan ta’adda (hotuna)

- Shugaban kungiyar Soja ta 81, Manjo Janar Enobong Okon Udoh ya tasa keyar wasu ‘yan ta’adda da aka kama a yankinsa na Legas da Ogun

- Burgediya Janar Hamisu Hassan wakilin shugaban ne ya tasa keyar ‘yan ta’addan daga Helikwatar Sojin

- Burgediya Hamisu yace an kamasu ne da laifukan aikata Sojan Gona game da aikin Sojin Najeriya

Shugaban kungiyar Soja ta 81, Manjo Janar Enobong Okon Udoh ya tasa keyar wasu ‘yan ta’adda da aka kama a yankinsa na jihohin Legas da Ogun, a ranar Litinin 9 ga watan Afirilu, 2018.

Burgediya Janar Hamisu Hassan wakilin shugaban ne ya tasa keyar ‘yan ta’addan daga Helikwatar Sojin. Burgediya Hamisu yace an kamasu ne da laifukan aikata Sojan Gona game da aikin Sojin Najeriya.

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keya wasu manyan ‘yan ta’adda (hotuna)

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keya wasu manyan ‘yan ta’adda

Sakamakon haka hukumar Sojin ta bukaci mutane dasu gaggauta kai rahoto duk sanda sukaga wani jami’in Soji na aikata ba daidai ba ko kuma suna da shakka akansa, da su kira daya daga cikin wadannan lambobi.

07069353889-Ojo

08060492529-Ojo

07017064979-Badagry

08034347484-Victoria Island

08065992320-Ikeja

08069097624-Owode

08065806870-Ikorodu

07064281177-Obalande

08053862233-Abeokuta

08057705135-Abeokuta

Ga hotunan a kasa:

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keya wasu manyan ‘yan ta’adda (hotuna)

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keya wasu manyan ‘yan ta’adda

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keya wasu manyan ‘yan ta’adda (hotuna)

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keya wasu manyan ‘yan ta’adda

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keya wasu manyan ‘yan ta’adda (hotuna)

Rundunar sojin Najeriya ta tasa keya wasu manyan ‘yan ta’adda

KU KARANTA KUMA: Rikicin makiyaya da manoma ya girme mu – Buhari ga babban limami

Hukumar Sojin na godiya ga mutanen jihar legas da Ogun bisa hadin kan da suka bayar, sannan kuma duk lokacinda suka samu wani abu na sabawa doka dasu gaggauta kai rahoto ta hanyar lambobin wayar da aka bayar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel