Kuma dai, Tattalin arzikin Najeriya ya habbaka yayinda farashin kayayyaki ya sauka zuwa kaso 13.34

Kuma dai, Tattalin arzikin Najeriya ya habbaka yayinda farashin kayayyaki ya sauka zuwa kaso 13.34

Karo na 14 a jere tun watan Janairun 2017, farashin kayayyaki na cigaba da sauka kamar yadda hokumar kiddidiga ta Najeriya da hukumomin tattalin arziki suka kayyade.

Sabon rahoto da hukumar kiddidiga ta kasa wato NBS ta saki ya nuna cewa kididdiga wanda ke auna matakai a tattalin arziki ya karu da 13.3% tsakanin watan Maris na 2017 zuwa watan Maris na 2018.

Hukumar kiddidigan tace yawan adadin da suka ragu a yanzu ya kai kimanin 0.99% kasa da 14.33% da yake a watan Fabrairun 2018.

Dr Yemi Kale shugaban hukumar ne ya bayyana sabon rahoton akan shafinsa na twitter: @sgyemikale.

Kuma dai, Tattalin arzikin Najeriya ya habbaka yayinda farashin kayayyaki ya sauka zuwa kaso 13.34

Kuma dai, Tattalin arzikin Najeriya ya habbaka yayinda farashin kayayyaki ya sauka zuwa kaso 13.34

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel