Nigerian news All categories All tags
FADAN sun shawarci Buhari da ya sanya ma’aikatan Najeriya su rinka sanya kayayyakin da akayi a kasar sau uku a sati

FADAN sun shawarci Buhari da ya sanya ma’aikatan Najeriya su rinka sanya kayayyakin da akayi a kasar sau uku a sati

- Kungiyar hada kayan kwalliya ta Najeriya (FADAN) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta saka dokar cewa ma’aika a kasar nan dasu ringa sanya kayan da akayi a Najeriya

- Funmi Ajila-Ladipo shugaban kungiyar FADAN ya bayyanawa manema labarai a ranar Laraba a birnin tarayya

- Tace wannan doka itace ta sanya ma’aikatan gwamnati da kanfanoni su rinka sanya kaya wadanda akeyi a Najeriya

Kungiyar hada kayan kwalliya ta Najeriya (FADAN) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta saka dokar cewa ma’aika a kasar nan dasu ringa sanya kayan da akayi a Najeriya.

Funmi Ajila-Ladipo shugabar kungiyar FADAN, ta bayyanawa manema labarai, a lokacin da yake zantawa dasu, a ranar Laraba a birnin tarayya.

FADAN sun shawarci Buhari da ya sanya ma’aikatan Najeriya su rinka sanya kayayyakin da akayi a kasar sau uku a sati

FADAN sun shawarci Buhari da ya sanya ma’aikatan Najeriya su rinka sanya kayayyakin da akayi a kasar sau uku a sati

Tace wannan doka itace ta sanya ma’aikatan gwamnati da kanfanoni su rinka sanya kaya wadanda akeyi a Najeriya, a kalla sau uku a sati.

KU KARANTA KUMA: Tafiyan Landan: Dalilin da yasa Buhari bai rubuta wasika ga majalisar dokoki ba

Misis Ladipo tace sanya wannan dokar zai kare martabar kamfanonin yadiddikan daga jayayya da kamfanonin kasashen waje wadanda ke kawo nasu kayayyakin, wanda ke amshewa ma’aikatanmu ayyuka.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel