Nigerian news All categories All tags
Kansila ya mutu ranar bikin taya shi murna

Kansila ya mutu ranar bikin taya shi murna

- Wani kansila, Solomon Adewale, na mazabar Boriga dake Legas ya mutu

- Kansilan ya mutu ne a ranar da ya cika shekaru 45 a duniya

Kansila ya mutu ranar bikin taya shi murna

Kansila ya mutu ranar bikin taya shi murna

Marigayin dake wakiltar mazabar "C" a Bariga ya yi hira ta dandalin sada zumunta da misalin karfe 2:00 na daren ranar da zai mutu.

Rahotanni sun bayyana cewar kansila ya sayi wasu kayayyaki na kimanin N125,000 domin rabawa ga jama'a a matsayin murnar zagayowar ranar haihuwar sa.

DUBA WANNAN: Mutan garinsu Ben-Bruce sun fara juya ma salon siyasar sa baya

Kafin ya zama kansilan, Awokoya, ya tsaya takarar kujerar har sau uku a baya amma bai yi nasara ba sai a wannan karon a karkashin jam'iyyar APC.

Shugaban karamar hukumar Bariga, Kolade Alabi, ya nuna jiyayayinsa bisa mutuwar kansilan tare da bayyana cewar zaiyi kewar sa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel