Nigerian news All categories All tags
2019: Matasa na goyon bayan Buhari game da sake tsayawa takara

2019: Matasa na goyon bayan Buhari game da sake tsayawa takara

- Kungiyar matasa ta Jaban ta bayarda goyon baya game da sake tsayawar shugaba Muhammadu Buhari takarar shugaban kasa

- Bashir Adegboyega mai shirye-shiryen kungiyar da ciyaman na harkokin jama’a Kenneth Orjiakor sunce sake tsayawar shugaban kasa takara zai kawo mana kwanciyar hankali nan gaba

- Adegboyega yace sake zabar shugaban kasar ya zama dole saboda ya zama dole saboda yanda yake yaki da rashawa a ayyukan cigaba a kasar nan

Kungiyar matasa ta Jaban ta bayarda goyon baya game da sake tsayawar shugaba Muhammadu Buhari takarar shugaban kasa a zaben 2019.

Bashir Adegboyega mai shirye-shiryen kungiyar da ciyaman na harkokin jama’a Kenneth Orjiakor sunce sake tsayawar shugaban kasa takara zai kawo mana kwanciyar hankali nan gaba, da ayyukanyi na gwamnati da kuma sana’o’i ga mutanen Najeriya.

2019: Matasa na goyon bayan Buhari game da sake tsayawa takara

2019: Matasa na goyon bayan Buhari game da sake tsayawa takara

KU KARANTA KUMA: Tafiyan Landan: Dalilin da yasa Buhari bai rubuta wasika ga majalisar dokoki ba

Adegboyega yace sake zabar shugaban kasar ya zama dole saboda ya zama dole saboda yanda yake yaki da rashawa da kuma kawo ayyukan cigaba a kasar nan musamman matasa.

Kungiyar tayi jinjina ga gwamnatin jihar Legas, game da yanda take aiki a jihar. Hasashen kungiyar yana a kan koyarwar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, don raba mutanen kasar nan da talauci maza da mata.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel