Nigerian news All categories All tags
Siyasar Sokoto: Tambuwal da Sanata Dahiru sun daidaita tsakaninsu

Siyasar Sokoto: Tambuwal da Sanata Dahiru sun daidaita tsakaninsu

- Tun shekarar 2014 rabon da su hadu saboda rikicin dake tsakani, duk da suna ‘yan jam’iyya daya da gwamna Tambbuwal din da tsohon Sanatan Umaru Dahiru

- Jagororin sun raba hanya ne tun 2014 bayan da tsohon ciyaman na kwamitin majalisa aka fannin shari’a ya zama zakara a takarar gwamna a jijhar Sokoto na APC a 2015

- Dahiru ya nuna rashin amincewarsa da wanda aka tsayar inda ya kalubalanci jam’iyyar kuma ya fadi har sau biyu a shari’ar da akayi wadda ya kai kara

Tun shekarar 2014, rabon da su hadu saboda rikicin dake tsakani, duk da suna ‘yan jam’iyya daya da gwamna Tambbuwal din da tsohon Sanatan Umaru Dahiru, sai gashi duk rikicin ya kare.

Jagororin sun raba hanya ne tun 2014 bayan da tsohon ciyaman na kwamitin majalisa aka fannin shari’a ya zama zakara a takarar gwamna a jijhar Sokoto na APC a 2015.

Siyasar Sokoto: Tambuwal da Sanata Dahiru sun daidaita tsakaninsu

Siyasar Sokoto: Tambuwal da Sanata Dahiru sun daidaita tsakaninsu

Dahiru ya nuna rashin amincewarsa da wanda aka tsayar inda ya kalubalanci jam’iyyar kuma ya fadi har sau biyu a shari’ar da akayi wadda ya kai kara, kafin a hanashi daukaka kara zuwa kotun koli.

KU KARANTA KUMA: Wani sahihin mutun daga arewa zai maye gurbin Buhari - Bakare

Bayanai sun nuna cewa yanzu tsohon Santan ya amince zai hada hannu da Tambuwal da kuma masu ruwa da tsaki na jihar Sokoto, don ci gaban jihar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel