Nigerian news All categories All tags
Wani sahihin mutun daga arewa zai maye gurbin Buhari - Bakare

Wani sahihin mutun daga arewa zai maye gurbin Buhari - Bakare

Tunde Bakare, shugaban cocin Latter Rain Assembly yace wani “shuka mai laushi” zai maye gurbin shugabna kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasa.

Da yake Magana a cocin a ranar Lahadi, Bakare yace “shukan” zai fito ne daga Arewa.

“Dalilin da yasa abubuwa ke daburcewa a Najeriya a yanzu shine saboda Allah na shirya wani shuka mai laushi daga bangaren arewa,” cewar sa.

Wani gawurataccen mutun daga arewa zai maye gurbin Buhari - Bakare

Wani gawurataccen mutun daga arewa zai maye gurbin Buhari - Bakare

“Da zaran wannan shugaban kasar yayi waje, wani sahihi zai shigo. Lokacin zamu san cewa Allah yayi mana tanadi tsawon shekaru 30.”

KU KARANTA KUMA: ‘Yan luwadi sunyi fada bayan kamuwa da cutar kanjamau a jihar Legas

Bakare wanda ya bayyana kudirinsa na takara a farkon wannan shekarar, ya kuma ce an haife shi ne domin yak are kasar nan.”

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel