Nigerian news All categories All tags
Zaben 2019: Gwamnoni 5 da ke fuskantar barazanar shan kasa a zabe mai zuwa

Zaben 2019: Gwamnoni 5 da ke fuskantar barazanar shan kasa a zabe mai zuwa

Kasantuwar yadda zabe mai zuwa na shekarar 2019 ke ta kara gabatowa ne hakan ya sa kusan dukkan 'yan siyasar kasar nan tuni har sun fara wasar wukar su domin tunkarar zabukan na su.

Zaben 2019: Gwamnoni 5 da ke fuskantar barazanar shan kasa a zabe mai zuwa

Zaben 2019: Gwamnoni 5 da ke fuskantar barazanar shan kasa a zabe mai zuwa

KU KARANTA: Gwamnati na ba zata fifita wani addini ba - Buhari

Haka zalika kamar dai yadda aka saba a bisa al'ada dukkan gwamnan dake ci to yakan sake neman karin wa'adin shekaru hudu na mulkin sa wanda daga nan ne kuma kundin tsarin mulki ya zartar da cewa ba zai sake iya nema ba.

Legit.ng ta samu damar tattaro ma masu karatun mu wasu daga cikin gwamnonin jahohin kasar nan biyar da ake kyautata zaton cewa za su iya shan kasar a zaben mai zuwa sakamakon rashin ginuwar su da kuma jam'iyyar adawa mai karfi a jihohin na su.

Wadannan da sun hada da:

1. Gwamna Badaru na Jigawa

2. Gwamna El-rufa'i na Kaduna

3. Gwamna Ganduje na Kano

4. Gwamna Abubakar na Neja

5. Gwamna Lalong na Filato

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel