Nigerian news All categories All tags
Da kyar zamu tsallake zaben 2019 - Kukah

Da kyar zamu tsallake zaben 2019 - Kukah

- Bishop Mathew Kukah, shugaban kungiyar kirista na catholic, a Sokoto, yace zaiyi wahala a tsallake zaben 2019 lafiya

- Yace baiga yanda za’ayi zabe mai zuwa ba idan har ba’a gaggauta daukar mataki ba game da wayar ma mutane da kansu game da kabilanci

- Kukah yace babu wata jiha da zakace bata fuskantar irin wannan matsala wanda hakan zaisa baza’ayi zabe cikin kwanciyar hankali ba

Bishop Mathew Kukah, shugaban kungiyar kirista na catholic, a Sokoto, yace zayi wahala mu tsallake zaben 2019 lafiya.

Banga yanga yanda za’ayi ayi zabe mai zuwa ba idan har ba’a gaggauta daukar mataki ba game da wayar ma mutane kai game da kabilanci ba.

Da kyar zamu tsallake zaben 2019 - Kukah

Da kyar zamu tsallake zaben 2019 - Kukah

Yace akwai damuwa sosai a jihohin kasar nan, wanda zaisa yayi wahala a gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali.

KU KARANTA KUMA: Zogala: Maganin dake kashe cutar daji ya kuma hana cutar siga

Kukah yace sai hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), tayi “gagarumin aiki” kafin ta shawo kan ‘yan Najeriya cewa ta shiryawa zabe mai zuwa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel