Nigerian news All categories All tags
Yanzu Yanzu: Kuma dai, wani sanatan Najeriya ya sake mutuwa

Yanzu Yanzu: Kuma dai, wani sanatan Najeriya ya sake mutuwa

Allah yayiwa Sanata Mustapha Bukar mai wakiltan Katsina ta Arewa a majalisar dattawa rasuwa.

Majiya daga yan’uwan marigayin sun bayyana cewa ya rasu ne a safiyar ranar Laraba bayan yar gajeriyar rashin lafiya

Babu bayani akan inda ya rasu a lokacin da muke kawo maku wannan rahoton.

Yanzu Yanzu: Kuma dai, wani sanatan Najeriya ya sake mutuwa

Yanzu Yanzu: Kuma dai, wani sanatan Najeriya ya sake mutuwa

KU KARANTA KUMA: 2019: Adawar da IBB da Obasanjo ke nunawa ba siyasa bace

Hakan na zuwa ne mako daya bayan Sanata Umar Buba Jibril mai wakiltan Lokoja/Kogi/Koton Karfe, ya rasu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel