Nigerian news All categories All tags
Malamai sun bukaci gwamnati da ta kira taron lumana don tattaunawa game da kisan Zamfara

Malamai sun bukaci gwamnati da ta kira taron lumana don tattaunawa game da kisan Zamfara

- Shugaban kungiyar Izalatul Bid’ah Wa’ikamatus Sunnah, Yakubu Musa, ya kira taron zaman lafiya don magance yawance kashe kashe a jihar Zamfara

- Yakubu Musa yace kiran ya zama wajibi don mance rikice rikice da kashe kashe a kauyuka na jihar

- Yace dole ne ‘yan kauyen su bawa jami’an tsaro hadin kai don ta hanyar basu rahotanni game da duk wata hatsaniyar data tashi don tabbatar da zaman lafiya

Shugaban kungiyar Izalatul Bid’ah Wa’ikamatus Sunnah, Yakubu Musa, ya kira taron zaman lafiya don magance yawance kashe kashe a jihar Zamfara.

Yakubu Musa yayi kiran lokacin da yake zantawa da manema labarai na NAN a ranar Talata a jihar Katsina, yace kiran ya zama wajibi don mance rikice rikice da kashe kashe a kauyuka na jihar.

Malamai sun bukaci gwamnati da ta kira taron lumana don tattaunawa game da kisan Zamfara

Malamai sun bukaci gwamnati da ta kira taron lumana don tattaunawa game da kisan Zamfara

“Ina kira ga duka jami’an tsaro da masu ruwa da tsaki da ‘yan siyasa, da gwamnatin tarayya data jihar Zamfara, data kira taron zaman lumana don magance rikici tsakanin Manoma da Makiyaya a jihar”.

KU KARANTA KUMA: Ben Bruce ya caccaki Garba Shehu kan furuci da yayi

Yakubu Musa yace dole ne ‘yan kauyen su bawa jami’an tsaro hadin kai don ta hanyar basu rahotanni game da duk wata hatsaniyar data tashi don tabbatar da zaman lafiya.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel