Jerin Yaruka 12 da aka fi amfani da su a nahiyyar Afirka

Jerin Yaruka 12 da aka fi amfani da su a nahiyyar Afirka

A yayin da jaridar Legit.ng ta ke ci gaba da gudanar da binciken ta kan yaruka a nahiyyar Afirka, a yau kuma ta kawo muku jerin yaruka 12 da aka fi amfani da su a yankin sakamakon shaharar su da kuma yawan adadi na mutane da yarukan ke gudana a harsunan su.

Swahili
Swahili

Hausawa
Hausawa

Ga jerin yarukan kamar haka:

1. Swahili

2. Hausa

3. Larabci

4. Turanci

5. Yoruba

6. Amharic

KARANTA KUMA: Bayan afkuwar hatsari, hukumar FRSC ta yi tsintuwar N2.09m

7. Faransanci

8. Oromo

9. Igbo

10. Zulu

11. Shona

12. Xhosa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel