Fitaccen malamin addini a jihar Bauchi ya yi hadari tare da iyalansa
- Shahararren malamin addinin Musulunci na jihar Bauchi yayi hadari
- Yayi hatsarin ne tare da iyalansa
- Babu wanda ya rasa ransa a hatsari sai dai sun jikkata
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa babban Malamin sunnan nan na jihar Bauchi Dr Mansur Isa Yelwa ya hatsarin tare da iyalansa.
Zuwa yanzu dai bincike ya nuna cewa babu wamda ya rasu, amma an jikkata.

Muna yi masa fatan samun lafiya daga shi har iyalan nasa.
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng