Manyan Malaman addini sun sauka Kasar Jamus domin gabatar da wa'azi

Manyan Malaman addini sun sauka Kasar Jamus domin gabatar da wa'azi

Tawagar malamman addinin Islama daga Nijeriya sun Isa Turai domin gudanar da ayyukan da'awan Musulunci.

Daga cikin malaman da suka tafi sune Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru Haruna Gombe, Sheikh Dr. Jabir Sani Mai Hula Sokoto, Sheikh Saifuddeen, (Daga Spain) Sheikh Mahmod da Sheikh Bature Amin.(daga UK).

Manyan Malaman addini sun sauka Kasar Jamus domin gabatar da wa'azi
Manyan Malaman addini sun sauka Kasar Jamus domin gabatar da wa'azi

Za su gabatar da gagarumin wa'azi mai taken 'Farfadowar Muryar Sunnah a kasashen Turawa a ranakun 31/3/2018 da 1-4-2018 Masjid Rahma Being, Gesunbrunnen 1 20537, Hamburng karfe 12:00 na safe da BuegerHaus Wilheems Burgh Mengestrasse 2021107 Hamburg 10:00-20:00.

Manyan Malaman addini sun sauka Kasar Jamus domin gabatar da wa'azi
Manyan Malaman addini sun sauka Kasar Jamus domin gabatar da wa'azi

Manyan Malaman addini sun sauka Kasar Jamus domin gabatar da wa'azi
Manyan Malaman addini sun sauka Kasar Jamus domin gabatar da wa'azi

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng