Nigerian news All categories All tags
Ga iya aikin da muka yi tun bayan hawan mu shugabanci a majalisar Dattijai - Bukola Saraki

Ga iya aikin da muka yi tun bayan hawan mu shugabanci a majalisar Dattijai - Bukola Saraki

- Bukola Saraki ya saki yawan ayyukan da suka yi a majalisa

- Ayyukan sun hada da dokoki da hukuncin farat ta daya watau resolutions

- Ya kuma bayyana yadda majalisun baya suka yi nasu aikin

Ga iya aikin da muka yi tun bayan hawan mu shugabanci a majalisar Dattijai - Bukola Saraki

Ga iya aikin da muka yi tun bayan hawan mu shugabanci a majalisar Dattijai - Bukola Saraki

Shugaban majalisar dattijai, tsohon gwamnan Kwara, Abubakar Bukola Saraki, a saki jaddawalin irin ayyukan da suka yi tun bayan da suka dare/kwace mulkin majalisar daga hannun jam'iyyarsu ta APC suka hada kai da PDP a 2015.

A sanarwar, dattijon fulanin, ya sun kere wa kowacce majalisa ta kowacce jamhuriyya tun bayan dawowar dimokuradiyya a 1999, inda suka yi dokoki da kudurai da hukumce-hukumce na farat daya akalla 200.

A cewarsa kuma, basu ma gama ba, domin da sauran akalla shekara daya da watanni kafin su sauka su nemi wasu ayyukan yin a badi.

DUBA WANNAN: Matsayar gwamnatin Kaduna kan hana ta ciyo bashi daga Turai

A sanarwar, ta shafinsa na Tuwita, ya gode wa jama'ar kasar nan da sauran abokan aikinsa a gwamnati da suka bada hakin kai suka sami wannan gagarumar nasara a majalisa ta takwas.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel