Nigerian news All categories All tags
An yiwa Shugaba Buhari tarba ta karramawa a tashar jirgin ruwa ta Lekki (hotuna)

An yiwa Shugaba Buhari tarba ta karramawa a tashar jirgin ruwa ta Lekki (hotuna)

- Buhari ya samu tarba irin ta karramawa daga ma’aikatan babbar tashar jirgin ruwa dake a Lekki, jihar Legas

- Manyan makarraban ma’aikatan tashar jirgin ruwan sunyi murna da karbar bakuncinsa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu tarba irin ta karramawa daga ma’aikatan babbar tashar jirgin ruwa dake a Lekki, jihar Legas.

Manyan makarraban ma’aikatan tashar jirgin ruwan sunyi murna da karbar bakuncinsa.

Manyan jami'an sun hada da Xu Huajiang, babban manajan darakta na Kamfanin China Harbour Engineering (CHEC), Nuan Nahata, shugaban tashar Lekki, Adesuwa Ladoja, Daraktan hurdodi na tashar Lekki.

KU KARANTA KUMA: Manyan jami’an tsaro na kasa sun gano kullin da akeyi na lalata zaben 2019 - Fadar shugaban kasa

Haka zali cikin tawagar akwai Lin Yichong Ciyaman na CHEC, Mohan Vasurani, Ciyaman Tolaram Group, Haresh Aswani, MD Tolaram group na Afirika, Li Yi, VP CHEC, Zhang Wenfeng, MD na CHEC Najeriya lkacin da suka karbi bakuncin ma’aikatan tashar jirgin ruwa na Lekki, jihar Legas.

Ga hotunan a kasa:

An yiwa Shugaba Buhari tarba ta karramawa a tashar jirgin ruwa ta Lekki (hotuna)

An yiwa Shugaba Buhari tarba ta karramawa a tashar jirgin ruwa ta Lekki

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel