Nigerian news All categories All tags
Shugaba Buhari ya kai ziyarar kwanaki 2 jihar Lagas

Shugaba Buhari ya kai ziyarar kwanaki 2 jihar Lagas

Karo na farko cikin shekaru uku, shugaban kasa Muhammau Buhari ya ziyarci jihar Lagas a ranar Alhamis, 29 ga wata Marin domin kaddamar da wasu muhimman ayyuka da gwamnatin jihar ta yi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel