Nigerian news All categories All tags
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da babban tashan motan Ikeja, babban birnin jihar Legas. Wannan tasha na daga cikin manyan ayyukan da gwamnatin jihar tayi domin jin dadin mutanen jihar.

Mun kawo muku rahoton cewa shugaban kasa ya dira jihar Legas ne da safiyar yau Alhamis, 29 ga watan Maris, 2018.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Shugaba Buhari ya kai ziyaran kwana 2 ne inda zai kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar Legas ta aiwatar karkashin jagorancin gwamna Akinwumi Ambode.

KU KARANTA: Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Legas

Bayan kaddamar da ayyukan, shugaban kasan zai halarci taron lakcan bikin zagayowar ranan haihuwar babbanjigon jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da babban tashar Motan Ikeja

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel