Nigerian news All categories All tags
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a yau

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a yau

Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar zantarwa tarayya a yau Laraba, 7 ga watan Fabrairu 2018 a fadar shugaban kasa da ke Aso Villa, babban birnin tarayya Abuja.

Wadanda suka samu daman halartan taron majalisar a yau sune ministan tsaro, Mansur Dan Ali; ministan harkokin mata, Aisha Jummai Alhasan; ministan sadarwa, Adebayo Shittu.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a yau

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a yau

Sauran sune ministan aikin noma, Audu Ogbeh; babban mai baiwa shugaban kasa shawara kan tsaro, Babagana Munguno; sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, shugaban ma’aikatan gwamnati, Oyo Ita.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a yau

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a yau

KU KARANTA: Muna neman Dino Melaye ruwa a jallo - Hukumar Yan Sanda

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a yau

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a yau

Majalisar zantarwan tarayya wata majalisa ce da ta ta kunshi dukkan ministocin gwamnati, manyan masu baiwa shugaban kasa shawara, masu magana da yawunsa, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, shugaban ma’aikatan gwamnati, sakataren gwamnatin tarayya da kuma duk wani mai fada aji a fadar shugaban kasa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel