Nigerian news All categories All tags
Yanzu-yanzu: Muna neman Dino Melaye ruwa a jallo - Hukumar Yan Sanda

Yanzu-yanzu: Muna neman Dino Melaye ruwa a jallo - Hukumar Yan Sanda

Hukumar yan sandan Najeriya ta alanta neman sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, Dino Melaye, ruwa a jallo.

Ana neman sanatan ruwa a jallo ne tare da Muhammad Audu, dan tsohon gwamnan jihar , Abubakar Audu, wanda ya rasu ranan zabe.

Kana Hukumar yan sandan ta sanyan sunayensu a jerin Interpol kan baiwa hukuma shaidan bogi na cewa an kaiwa Dino Melaye harin kisa a shekaran 2017.

Zamu kawo miku bayanai ba da dadewa ba

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel